Ma'aunin bada tazara na annobar COVID-19

Ma Aunin Bada Tazara Na COVID-19 pandemic
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na Ba wa Juna Tazara
Facet of (en) Fassara COVID-19 pandemic (en) Fassara
Farin da'irar da aka zana tazarar ƙafa 8 (2.4 m) a Dolores Park a San Francisco, Mayu 2020
Yanayin yaduwar korona berus
COVID-19 vaccination room in GUM department store
Bada tazara saboda kamuwa da cutar korona
Hayoyin kariya daga korona

A yayin barkewar COVID-19, an aiwatar da matakan nisantar da jama'a kusan a duk duniya don rage yaduwar cutar. Wannan labarin yana bayani dalla -dalla tarihin matakan nisantar da jama'a, jerin ƙasashen da ke aiwatar da su, lokacin da aka aiwatar da su, da sauran cikakkun bayanai game da matakan.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy